Ogun
Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar kamo daliban firamare 2 da suka cinna wa makarantarsu wuta a jihar Ogun, rundunar ta ce ta fara bincike kan wannan danyen aiki.
Wasiu Oyekan ya daki marigayi Ibrahim Lateef a wuya inda ya fadi ya buga kai a kasa, nan take ya fara fitar da jini ta hanci ta kunne inda ya ce ga garinku.
Dillalan simintin BUA sun bayyana cewa tsadar ɗauko kaya daga masana'anta da rashin manyan motocin kamfanin ya sa ba zasu iya sauke farashi zuwa N3500.
Wani kwastoma ya fusata bayan ya rasa N500,000 a asusun ajiyarsa na banki, keastoman dai ya kinkimi man fetur inda ya yi yunƙurin cinnawa bankin wuta a Ogun.
Sunday Igboho, mai fafutukar kafa kasar Yarbawa ya bai wa makiyaya wa'adin kwanaki bakwai da su tattara nasu ya nasu su bar yankin Yarbawa gaba daya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama wani Fasto mai suna Oyenekan Oluwaseyi da wasu mutane uku da kokon kan Adam don yin tsafi na samun kudade.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu ɓarayi da ake zargi da aikata laifin sace rawanin wani babban basaraken gargajiya a jihar Ogun.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar kama wani mutum kan zargin sace buhun shinkafa 47 mallakin uwar dakinsa a yankin Ijebu da ke jihar.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya buƙaci sabbin ƴan majalisar zartaswarsa da su jajirce tare da yin aiki tuƙuru wajen kawo cigaba a faɗin jihar.
Ogun
Samu kari