Sarkin Kano
A ranar 18 ga watan Oktoban 2024, Abba Yusuf zai zama sabon Dan Makwayon Kano. Haka zalika Alhaji Munir Sanusi Bayero ya zama Maigirma Wamban Kano.
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin hana Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, gyara fadar Nasarawa. Kotun ta yi hukuncin ne a ranar Alhamis.
Mai martaba sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi takaicin iftila'in gobara da ya afkawa wasu shaguna a Kantin Kwari da ke jihar tare da lakume dukiyoyi.
Nuhu Ribadu ya kara tada wutar rikicin sarautar Kano da ake ta yi. Amma an ji yaron Muhammadu Sanusi II ya tanka Ribadu bayan kiran Aminu da Sarkin Kano.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Malam Nuhu Ribaɗu ya kira sunan Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano a wani taro a Abuja.
Babbar kotun jihar Kano ta zaɓi ranar 10 ga watan Oktoba, 2024 domin yanke hukunci a shari'ar da aka nemi hana Aminu Ado Bayero gyara ƙaramar fadar Nasarawa.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware kudi domin gyara tare da inganta fadojojin sarakunan gundumomi 11 na karamar hukumar Dass da ke a jihar. Mun zanta da Muslim Dabo.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kai ziyarar jaje masarautar Bichi da ke jihar Kano a yau Asabar domin jajantawa iyalan yan sanda da suka mutu.
Muhammadu Sanusi II zai canza sarautar mutane da yawa a Kano. Bashir Ado Bayero da Bello Ado Bayero za su zama ‘Dan Isa da ‘Dan Lawan Kano a sauye-sauyen.
Sarkin Kano
Samu kari