Nyesom Wike
An hango ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike sanye da wata rigar da kudinta ya kai Naira miliyan 3 a warin wani taron kaddamar da tashar motar Mabushi.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sha alwashin hana sanatar Abuja, Ireti Kingibe dawowa Majalisar Dattawa a Najeriya kan kalamanta game da jagorancinsa a birnin.
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce zai rama abin da Nyesom Wike ya masa na caccaka a gaban jama'a idan suka sake haduwa a wajen taro.
Gwamnatin jihar Ribas ya bayyana cikakken bayanin wanda ake zargi da dasa bam lokacin zanga zanga a kusa da wani babban Otal a Fatakwal ranar Talata.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi zargin cewa waɗanda ke faɗi tashin ganin an sa dokar ta baci ne suka ɗauki nauyin taƴar da bam a Fatakwal.
An wayi ranar Talata da fargaba a jihar Ribas bayan wani mai zanga-zanga ya tarwatsa kansa da nakiyar da ya ke dauke da ita a kofar otal din Hotel Presidential.
Mazauna rukunin gidajen Trademore da ke Lugbe a titin filin jirgin saman Nnamdi Azikwe sun shiga fargaba bayan mamakon ruwan sama ya shanye gidajensu.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya sallami shugaban Majalisar sarakunan gargajiya a jihar, Chidi Awuse inda ya maye gurbinsa da Eze Chike Worlu Wodo.
Jam’iyyar PDP ta tsoma baki cikin rikicin siyasa da ke daukar sabon salo a jihar Ribas, inda ta gargadi shugabannin kananan hukumomi su zauna lafiya.
Nyesom Wike
Samu kari