Nyesom Wike
Kungiyar Rivers Development Foundation (RiDeF) ta ba Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara shawarar bincikar shugabannin ƙananan hukumomi masu barin gado.
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike ya kare matakinsa na umartar sakatarorin din-din-din kan durkusawa Bola Tinubu da suka yi a Abuja inda ya ce hakan nuna godiya ne.
A ranar Alhamis ne majalisar wakilai ta umarci kwamitinta kan da’a da alfarma da ya binciki Hon. Ikenga Ugochinyere, bisa zargin bata sunan majalisar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kwarara yabo ga Ministan Abuja, Nyesom Wike kan irin kokarin da ya ke yi a birnin Abuja inda ya ce ya fita daban da saura.
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta zargi Gwamna Siminalayi Fubara da cuwa cuwa kan wasu ayyukan da ya bude a jihar yayin cika shekara kan mulki.
A safiyar yau Litinin ne ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya Abuja suka rufe kofar sakatariyar hukumar da ke kan titin Kapital 11, Garki, Abuja.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya soke daukar ma'aikata 10,000 da Nyesom Wike ya yi a karshen mulkinsa inda ya zargi rashin bin tsari a daukar ma'aikatan.
Gwamnan Ribas Siminalayi Fubara ya bayyana yadda ya yi fama da tsohon gwamnan jihar kuma ministan Abuja, Nweson Wike cikin shekara. Ya ce Wike ya bar masa bashi.
Yayin da ake shirin korar shugabannin kananan hukumomin jihar Rivers, wani daga cikinsu ya gargadi Gwamna Fubara inda ya ce babu wanda ya isa tube shi a kujerarsa.
Nyesom Wike
Samu kari