
N-Power







Gwamnatin Bola Tinubu ta yi alkawarin biyan matasa yan N Power da suka biyo gwamnatin Buhari bashi. Gwamnati ta ce nan gaba kadan za a biya yan N-Power

Masu cin gajiyar shirin N-Power na rukucin C II sun rubuta korafi ta hannun lauya, sun roki ministan jin kai, Nentawe Yilwatda ya biya su hakkin aikin da suka yi.

Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.

Yayin da matasa masu cin gajiyar N-power ke bin basukan watanni takwas, da alamu za su sha jar miya bayan Bola Tinubu ya juyo ta kansu kan basukan.

Bayan dakatar da shirin NSIPA da sauran abubuwan da ke karkashin shirin, Tinubu ya kafa kwamitin bincike don gano bakin zaren a yau Asabar 13 ga watan Janairu.

Dakatacciyar Ministar Tinubu, Dakta Betta Edu ta gamu da cikas bayan an hana ta ganin Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock a yau Litinin a birnin Abuja.

Ana zargin Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta umarci Akanta Janar ta tura mata naira miliyan 585 cikin wani asusun banki na musamman.

Tsohuwar Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouk ta bukaci karin lokaci kan rashin lafiya da ke damunta bayan Hukumar EFCC ta gayyace ta.

Hukumar kula da yi wa masu arzikin kasa ta'annati (EFCCf ta yi caraf da dakatacciyar shugabar hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), Halima Shehu.
N-Power
Samu kari