Matasan Najeriya
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
Wata matashiyar budurwa ta karbi dalolin da wani mutum ya bata ba tare da bata lokaci ba. Tsoffin mata biyu sun samu damar amma sun ki karba saboda tsoro.
Mahaifiyar rikakken dan daba da ake nema ruwa a jallo a jihar Kano, ta yi ta-maza inda ta mika shi ga 'yan sandan jihar a ranar Talata. Ta nemi a yi masa afuwa.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta yi alkawarin biyan basukan N-Power a watan Janairun 2024 inda ta ce su na kan gyara ne a shirin.
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci rassansa na jihohi da sauran bankunan kasuwanci su ci gaba mu'amala da tsoho da sabbin takardun naira har illa masha Allahu.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya yi alkawarin fara biyan matasa masu yi wa kasa hidima dubu 10 ko wane wata don rage musu radadin cire tallafi.
Wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, Subair Enitan ta kwana a gadon asibiti bayan shafe awanni 58 ta na wanki babu kakkautawa a jihar Osun.
Babbar kotun jihar Ondo ta gamsu da hujjojin masu kara, ta yanke wa matashin da aka gurfanar bisa tuhumar kisan makocinsa hukuncin kisa ta hanyar rataya.
‘Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 2.6 wajen siyan data da katin kiran waya cikin watanni tara. Masu amfani da kamfanin na MTN su na hawa yanar gizo ne da 4G
Matasan Najeriya
Samu kari