Matasan Najeriya
Bidiyo ya nuna yadda wani makaho ya bayyana neman auren wata kyakkyawar budurwa da ya dade suna tare suna abota. Ya fadi yadda yake ji game da ita a soyayya.
An samu wani yanayi mai ban tsoro na yadda wani mutum ya kone gidan su budurwarsa saboda sun samu tangardar soyayya da ta ki ci ta ki cinyewa a kwanakin nan.
Wani matashi ya ba da mamaki yayin da ya dawo ga wata matar da ya taba yi mata sata tare da ba ta kyauta kudade masu yawa don yaba mata kan wani abi da ya faru.
Wani matashi dan Najeriya ya sanya farin ciki a zuciyar wani tsoho da ke tuka baro bayan ya kashe masa kudi tare da cika shi da kayan masarufi irin su shinkafa.
Budurwa ta ziyarci saurayinta har gida domin ganin inda yake rayuwa da kuma jin dadinsa. Ta bayyana fushi bayan da ya bata abinci mai ban mamakin gaske a gidan.
Alkali ya daure wani matashi bisa zarginsa da sace injin nikan wata mata a jihar Ogun. An bayyana yadda ya shiga gidan ya yi sata har dubunsa ta cika ya shigo.
Wani bidiyo ya nuna yadda wata budurwa ta gina gida domin huce haushin biyan kudin haya. Ta ce tana alfahari da mallakar gida mai daukar hankali irin wannan.
Wata budurwa ta barar da sa'ar yin aurenta yayin da ta kama sana'ar karuwanci duk da kuwa saurayin na yi mata duk wani abin da take bukata. Bidiyo ya fallasa.
Bidiyon wani matashi da ya karbi abincinsa daga wajen butum-butumi a wani gidan cin abinci na Najeriya ya yadu saboda ba a saba ganin irin haka ba a kasar.
Matasan Najeriya
Samu kari