Hukumar Sojin ruwa
An yi hasashe game da yadda za a karasa daminar wannan shekarar. Za a iya gamuwa da ambaliya a Kano, Katsina, Sokoto da Jihohi irinsu Adamawa da Gombe a 2022.
Za a ji ambaliya ta hallaka mutum 50, daruruwan mutane sun bar gidajensu a Jigawa. Hukumar SEMA ta tabbatar da cewa mutane sun nutse, wasu kuma sun jikkata.
Wani mummunan hatsari da ya rutsa da Babur ɗin da wasu sojoji biyu ke kai da babbar motar kwashe shara a Mando Kaduna, ya yi sanadin mutuwar sojojin yau Talata.
Da aka fasa gidan gyara hali cikin dare a Kuje, ‘yan ta’addan da suka yi danyen aikin sun yi wa’azi da harshen Fulanci, Hausa, da Ebira, sannan suka raba kudi.
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yi Allah-wadai da harin da aka kai a gidan maza da ke Kuje. Shugaban majalisar ya ce akwai hadin-bakin wasu da ke aiki a kurkukun.
An samu akasi, sojoji sun yi wa mutane ruwan bam-bamai a kauyen Katsina. Zuwa lokacin da muke tattara wannan labari, ba mu da adadin wadanda abin ya shafa.
Rundunar Operation Hadin Kai sun yi nasarar sake gano wata daga cikin ‘yan matan nan na Chibok. Manjo Janar Christopher Musa ya bada wannan sanarwa da kan sa.
Budurwar nan da ta kitsa labarin ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ita, ta gurfana a gaban kotu. Ameerah Sufyan ta amsa laifuffukan da ake zargin ta da aikatawa.
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 6 a Kaduna, har da Mai dakin wani Soja. Saura kiris a tafi da wata karamar yarinya, amma ‘yan bindigan sun dauki mata.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari