Hukumar Sojin ruwa
Rahoton shelkwarar soji ya nuna cewa dakarun soji sun kashe sama da 'yan ta'adda 180, sun cafke 204 yayin da suka kubutar da mutum 234 da aka yi garkuwa da su.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar ceto akalla mutane 189 da masu garkuwa suka sace, tare da kama 'yan ta'adda 122 a cikin kwanaki bakwai...
Akalla mutane takwas ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da su a jihar Taraba. Gwamnan jihar ya magantu.
Najeriya ta dage wajen ganin yadda za a kawo karshen 'yan bindiga. Gwamnatin Bola Tinubu na shirin gaggauta karbo jirgin sojojin yaki daga kasar Turkiyya.
Rahotanni sun nuna cewa an ceto gawar mutum biyu biyo bayan hatsarin jirgin ruwan da ya afku a jihar Legas ranar Alhamis da daddare, wasu huɗu sun jikkata.
Wani 'dan majalisa ya kai kuka game da yadda ‘yan bindiga su ka addabe su, ya nemi Gwamnatin Tarayya ta cece su daga hannun ‘yan bindiga da ke barna a Neja.
Sojin Jamhuriyar Nijar sun zargi kasar Faransa da kulla musu sharri don hada su fada da kungiyar ECOWAS inda ta ce su ke kawo musu ta'addanci a kasar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai karrama wasu jajirtattun mutane 11 a ranar bikin 'yancin kasar Najeriya da ke cika shekaru 63 da samun 'yanci.
Sojoji da-dama sun mutu yayin da su ke kare kasa. Janar Taoreed Lagbaja a matsayinsa na hafsun sojojin kasa ya sanar da cewa Bola Tinubu ya ce a fito da kudinsu.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari