Hukumar Sojin ruwa
A yau ne aka birne Ibrahim Adamu Abubakar wanda jami'in sojojin sama ne da 'yan ta'adda su ka halla, wannan soja mahaddacin Al-kur’ani ne kuma mai neman ilmi.
Musulmai da Kiristocin jihar Borno sun gudanar da sallar rokon ruwa a jihar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Hakn ya biyo bayan yadda aka ga damina ta dauke.
An dade ana sauraron ruwan sama amma har yanzu babu. A dalilin haka Gwamna Bala Abdulqadir Mohammed ya tura wakilci wajen sallar rokon ruwa da aka shirya a jiya
Wata budurwa ta bayyana yadda ta siya ruwan N10 a wata jiha, wanda ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta. Da yawa sun ce wannan ba zai yiwu ba ko kadan ma.
Garuruwa akalla 30 ake tunanin za su yi fama da matsalar annoba a Najeriya. Wani jami’in NEMA ya fitar da sanarwa cewa a shiryawa ambaliyar ruwa da zai barke.
Ganin halin da ake ciki na nadin sababbin hafsoshin tsaro, tsofaffin sojoji da 'yan sanda sun fadi yadda za a inganta zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasa.
Akwai sojojin da za ayi wa karin matsayi a dalilin ritaya da aka yi a yanzu. Za a cike gibin da za a bari na mukamai, saboda haka wasu za su samu karin girma.
Hedikwatar tsaro ta umarci duk sojan da yake gaban sababbin Hafoshi ya ajiye aikinsa. Nadin sababbin Hafsu ya jawo Janarori za su bar aiki cikin kwanaki kadan.
Shugaban sojojin kasa ya canzawa manyan sojojin Najeriya wuraren aiki. Janar Taoreed Lagbaja ya fitar da wasu nade-naden mukaman farko da ya yi a ofishin COAS
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari