Hukumar Sojin Najeriya
Rundunar Operation Hadarin Daji ta ƙara matsa kaimi a yunkurinta na tabbatra da zaman lafiya a Arewa maso Yamma, ta halaka yan bindiga tare da ceto mutane a Zamfara.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar ceto akalla mutane 189 da masu garkuwa suka sace, tare da kama 'yan ta'adda 122 a cikin kwanaki bakwai...
Dakarun ƙungiyar ƴan banga sun samu nasarar sheke tawagar ƴan bindiga huɗu yayin da suka yi yunkurin kai hari wani ƙauye a jihar Kebbi ranar Litinin.
Dakarun rundunar sojin ƙasan Najeriya sun ragargaji yan bindiga a yankunan Birnin Gwari da Igabi da ke cikin jihar Kaduna, sun kwato muggan makamai.
Mace ta farko da ta zama Manjo Janar a Najeriya, Aderonke Kale mai ritaya ta riga mu gidan gaskiya ta na shekaru 84 a duniya a birnin Landan da ke Ingila.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an yi arangama tsakanin Fulani Makiyaya da yan banga a ƙasuwar Beji ta mako mako, mutum biyu sun rasu yayin da wasu ke asibiti.
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa jami'anta sun ga bayan ƴan ta'adda 11e tare da kama wasu 300 yayin da suka ceci mutane 91 da aka yi garkuwa da su.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai farmaki kan motar ɗalibai bayan sun taso daga makarantar katolika, sun kashe ɗaliba ɗaya, wasu da dama sun ji rauni.
Rundunar sojin Najeriya ta gargaɗi masu kulla tuggun da tace ta gano cewa suna yunƙurin shigar sojoji ranar zaben Gwamna a Imo, Bayelsa da Kogi don ko cikas.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari