Hukumar Sojin Najeriya
Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benuwai ya shiga taron sirri da babban hafsan tsaron Najeriya a hedkwatar tsaro da ke Abuja kan batun tsaro a lokacin kirsimeti.
Babban hafsan hafsoshin tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa, ya yi magana kan kuskuren da sojoji suka yi wajen kai harin bam ga masu Mauludi a Kaduna.
Babban hafsan tsaron kasar nan, CDS Cristopher Musa, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba za a bayyana sakamkon bincike kan harin Tudun Biri a jihar Kaduna.
A karo na farko, CDS Christopher Musa, da shugaban hukumar NDLEA na ƙasa, Buba Marya, sun gana a babbak birnin tarayya Abuja, CDS ya yi alkawarin tona wasu.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ka ziyarar jaje a jihar Kaduna game da harin bam da sojoji su ka yi kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri.
Hedikwatar tsaro ta tabbatar da cewa dakarun sojoji sun samu nasarar halaka wasu manyan kwamandojin yan ta'adda mutum hudu a wasu hare-hare da suka kai.
Babban hafsan tsaron Najeriya, CDS Christopher Musa, ya ce duk wanda aka gano yana da laifin a jefa wa mutane Bam a Kaduna zai girbi abinda ya shuka.
A taron da suka gudanar ranar Jumu'a a Kaduna, gwamnonin arewa 19 sun bada tallafin Naira miliyan N180 domin agaza wa mutane da harin sojoji ya shafa a Tusun Biri.
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta tabbatar da cewa dakarun Operation Hadarin Daji sun sheke yan ta'adda uku a wani samame da suka kai cikin dajin Sokoto.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari