Hukumar Sojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda bayan sake cafke kasurgumin dan ta'adda da ke nema ruwa a jallo a jihar Adamawa.
Rundunar sojoji ta karyata jita-jitar cewa ta na nuna wariya musamman a shari'ar sojoji da ake yi a Enugu inda ake zargin ta na fifita sojojin Arewa kan na Kudu.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jami'an rundunar sojoji za su iya dawo da zaman lafiya. Najeriya.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana illar da ƴan bindiga suka yi wa al'umma a ƙauyuka 551 da ke yankin ƙananan hukumomi 551, Uba Sani ya ware masu tallafi.
Dakarun tsaron Najeriya sun fitar da jerin sunayen kasurguman 'yan bindiga da suka hallaka da irin nasarorin da suka samu a yaki da ta'addanci a Arewacin Najeriya
Wasu ƴan bindiga da ba a sani ba sun yi garkuwa da ƙananan yara akalla 30 yayin da suka fita bayan gari ɗebo itacen da za a masu girki a gida a jihar Katsina.
A ranar Litinin ne fargaba ta mamaye mazauna Legas biyo bayan tashin wani abin fashewa da ake tsammani bam ne a barikin sojoji na Ikeja da ke jihar.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa yayin samamen haɗin guiwa na sojoji an yi nasarar kashe ƴan bindigan da suka sace ɗaliban makarantar Kuriga.
Mai Martaba Clement Oghenerukevwe Ikolo, Urhukpe 1, ya mika kansa ga ‘yan sandan jihar Delta, bayan da aka alakanta shi da sa hannu a kashe sojojin Najeriya.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari