Hukumar Sojin Najeriya
Wasu sojoji sun yi yunkurin tare mutanen da suka biyo kan hanya a Asokoro da ke garin Abuja, a dalilin haka wani jami'i ya yi gangancin harbi, ya kashe mutum.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun harbi mutum daya kana sun sace mutane da dama yayin da suka kai hari gidajen jama'a a garin Jere, Kagarko da ke jihar Kaduna.
Wata soja da aka sace ta kubuta daga hannun 'yan ta'adda bayan da sojoji suka yi kokarin kwato ba. An bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka sace budurwar a Kudu.
Dan takarar kujerar majalisar dattawa na mzabar Bungudu da Maru ya ziyarci farar hular da luguden sojin saman Najeriya ta ritsa dasu a garin Dansadau a Zamfara.
Jami'an Sojojin kasan Najeriya sun sake arangama da gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna kuma sun samu nasarar kashe mutum goma cikinsu.
Wasu tsagerun 'yan bindigan jeji sun kai sabon farmaki kauyukan karamar hukumar Mashegu, jihar Neja, sun halaka Magajin Garin Mulo sannan suka sace wasu uku.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya saki bam a wani kauye dake karamar hukumar Maru, jihar Zamfara, an rasa rayuka.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar ceto wasu ‘yan kasar Chana 6 da Masu Garkuwa da mutane suka sace a Kaduna. Wannan ya faru ne bayan wata 6 da sacesu.
Yan banga sun yi nasarar cafke wani babban ɗan ta'adda da aka jima ana nema ruwa a jallo a yankin Nnewi ta kudu a jigar Anambra bayan samun wasu bayanan sirii.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari