Labaran tattalin arzikin Najeriya
Wani matashi dan Najeriya ya ba da labarinsa, inda yace yanzu ya yi danasanin abin da ya aikata. A baya ya zagi bankin Zenith, inda ya kira su da lusarai kawai.
Yayin da ake ci gaba da tunkarar zaben 2023, jami'an hukumar EFCC sun kame wani jigon siyasa a jihar Jigawa. Sun kuma tafi dashi Abuja domin binciken kwa-kwaf.
Hillier Dalibar likitancin ce da bashi yayi wa katutu kuma hakan yasa ta fara sana’ar siyar da gwanjo da N2,000 amma yanzu arzikinta ya kai N48.5m,ta siya gida.
Kungiyar malaman jami'a ta ce sam ba ta da shirin sake komawa wani sabon yajin aiki a nan gaba kada. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan kammala wani dan zama.
Dan kwallon kafa na Ivory Cost, Didier Drogba ya bayyana gaskiyar lamari kan jita-jitan da ake yadawa cewa ya shiga addinin Muslunci a kwanakin baya kadan.
Wata kotun yanki a Jos ta daure wani mai gadi bisa zargin ya sharbi barci yayin da yake bakin aiki, kuma hakan ya kai ga sace wasu kayayyaki masu daraja a gida.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan sauya kudin Najeriya, CBN ya ce babu adadin da aka kayyade na kudin da 'yan kasar za su iya ajiyewa a banki ba tukuna.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar barazar tattalin arziki a Afrika, Naira ta shiga jerin kudade mafi muni a nahiyar ta Afrika. Rahotonnmu ya bayyana dalilai.
Wata makarantar tsangaya a jihar Kano ta shiga jimami yayin da wata goba ta kama, ta yi kaca-kaca da dakuna 14 na dalibai. Gwamnati ta kawo tallafi rage radadi.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari