Labaran tattalin arzikin Najeriya
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayyana cewa, ana ta shirin yadda za a ga an bata sunan sunan shugaban hukumar yayin da take ci gaba da aikin wanzar da lafiya.
A yau ne dokar kayyade cire kudi ta fara aiki a Najeriya, an bayyana dokokin da ke tattare da wannan doka. An fadi adadin da mutum zai iya cirewa da na kamfani.
Yayin da ;yan Najeriya ke ci gaba da dasa ayoyin tambaya game da sabbin kudin Naira, kamfanin da ya buga kudaden ya fito ya yi bayani dalla-dalla yadda ya dace.
Wani dan karamin yaro ya bayyana irin kwarewarsa a sana'ar aski, mutane da yawa sun bayyana mamaki da kadurwa bayan ganin yadda yake yiwa mutane aski da kyau.
Jiya Juma'a bankin CBN ya fitar da wata doka da ta hana cire sabbon kudade akan kanta sai dai a iya injinan cirar kudi na ATM ko POS, dan Sabbin kudin su zagaya
Wani da ya ba da kunya yayin da ya yi awon gaba da mahaifinsa, ya nemi a bashi kudin fansa har N2.5m. AN gayyana yadda lamarin ya faru a jihar Oyo a Kudanci.
Buhari zai bar gadon mulkin Nigeria da bashin Naira tiriliyan 77 da doriya, domin yadda bashin yai wa gwamnatin Nigeria katutu da kuma yadda gwamnatin kekara ci
Hukumar hasashen yanayi a Najeriya ta ce za a yi hazo na tsawon kwanaki a Najeriya, kuma ya kamata kowa ya shriya don maraba da wannan lokacin mai zuwa gaba.
Wani babban abin mamaki ya faru yayin da waya mafi tsada a duniya ta daina daukar manhajar sadarwa ta WhatsApp. An bayyana dalilin da yasa aka hana wayar haka.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari