Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya shawarci 'yan Najeriya da su mai da hankali su yiwa Buhari uzuri kan halin da ake ciki na karancin sabbin Naira.
Wata 'yar wasan tambade na BBN ta bayyana yadda take cin kudin masu kudi a kasar nan ciki har da sanatoci ta hanyar amfani da kayan mata don tada sha'awarta.
Sanata ya bayyana bukatar shugaban kasa Buhari da ya gaggauta kawo karshen karancin sabbin Naira da 'yan kasar ke fuskanta a yanzu. Ya bayyana ta yaya za ayi.
Hukumar ICPC ta kame wani manajan banki d ake boye sabbin Naira a cikin na'urar ATM don kawai mutane kada su samu sabbin Nairan da ake faman layi a kansu yanzu.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da sauya fasalin takardun naira saboda rashin cimma muradinsa na takarar Shugaban Kasa.
An samu labarin yadda jami'an hukumar EFCC suka kama wata mata bisa zargin ta dauko sabbin kudade ta yi likinsu a gidan biki yayin da ake ci gaba da jira kudin.
Shehu Sani ya yi kaca-kaca da gwamnan CBN da kuma manufarsa ta ganin daina amfani da kudade a hannun jama'a a wannan zamanin. Shehu Sani ya ce hakan bai yi ba.
Wani bidiyo ya yadu a kafar sada zumunta inda aka ga wani mutum yana dauke da POS yana yawo dashi lokacin da yake tallan rake. Mutane sun siya sun biya shi.
Gwamnonin jam'iyyar APC mai ci sun ce babu ruwansu da halin da ake ciki, za su dauki mataki kan batun da ya shafi sabbin Naira, kuma zasu gana da Buhari a yau.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari