Labaran tattalin arzikin Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta sha alwashin ba da umarnin damƙe gwamnan CBN, shugaban NNPCL da wasu manyan kusoshin gwamnati idan suka ƙi amsa gayyata.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Umaru Fintiri ya bayyana cewa tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatin tarayya karkashin Tinubu, su na kuntata wa talakawan Najeriya.
Bayan ce-ce-ku-ce kan kudirin haraji da shawarar gwamnonin Arewa, Majalisar Dokoki za ta dawo zamanta a yau Talata domin hanzarta amincewa da shi.
Gwamnati za ta kara kudin wutar lantarki a Najeriya, in ji Verheijen, don jawo masu zuba jari da kuma tabbatar da ingantaccen tsarin samar da wuta.
Babban Bankin Najeriya (CB) ya yi alkawarin ci gaba da aiwatar da manufofin kare tattali a 2025 yayin da ya kare hauhawar farashin kaya a cikin ƙasar nan a 2024.
Hukumar FIRS ta ce ta tatso kudin shigar Naira Tiriliyan 21.6 ta haraji a 2023. Hakazalika, hukumar ta shaida cewa tana son tara Naira tiriliyan 25 a 2025.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umar Finitiri ya caccaki tsarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dora tattalin arzikin Najeriya, inda ya ke ganin dole a gyara.
Rahotanni sun ce Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaddamar da wasu matakai don karfafa darajar Naira, ciki har da sassauta wasu dokoki ga ‘yan kasuwar canji.
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddammar da raba katin ATM ga mutane 23,000 a karkashin shirin tallafi na NSIP domin yaki da talauci. Ya kawo wasu shirin tallafi.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari