Hukumar NDLEA
Jami'an Hukumar NDLEA sun kama wata tsohuwa mai shekara 75 mai suna Misis Sekinat Soremekun kan zargin sayar da miyagun kwayoyi da ta ce danta ne ke siyo mata.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi musayar wuta da yan bindiga bayan sun yi musu kwanton bauna a wani daji a jihar Edo. Daga cikin jami'an an yi masa tiyata.
Aisha Babangida, diyar tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida ta bayyana yadda iyaye ke koya wa 'ya;yansu shaye-shaye da rashin kula da su a gidaje.
Jami'an hukumar NDLEA, sun samu nasarar cafke wani hatsabibin dillalin kwayoyi, Ibrahim Momoh, da ke gudanar da ayyukansa a babban birnin tarayya Abuja
Wani Farfesan Najeriya, ya nuna halin dattakon, bayan da ya mayar da sama da naira miliyan daya da makarantar NDA ta tura masa bisa kuskure. Ya samu shaidar kwarai.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi nasarar cafke wasu makafi uku da ake zargin su da safarar miyagun daga jihar Legas zuwa Kano, an kama su ne a Abuja.
Jami'an hukumar NDLEA ta kama wasu kayayyakin bugarwa daga wasu jihohin Najeriya sama da 5, inda aka bayyana abin da aka kwato daga kowacce jiha a makon.
Hukumar NDLEA ta gurfanar da matashi Mohammed Sambo daurin shekaru 10 a gidan kaso kan zargin safarar tabar wiwi kilo 201 a jihar Kano bayan gudanar da bincike.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta cafke wata mace yar sheƙara 42 ɗauke da kwalayen hodar ibilia 52 a filin jirgin Malam Aminu Kano.
Hukumar NDLEA
Samu kari