Hukumar NDLEA
A labarin nan, za ku ji cewa jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta barranta yan takararta a zaben kananan hukumomi mai zuwa da amfani da miyagun kwayoyi.
Hukumar zaben Kano (KANSEIC) ta nemi taimakon hukumar NDLEA wajen gudanar da gwajin tu'ammali da miyagun kwayoyi kan 'yan takarar zaben kananan hukumomin jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa masu neman takara 20 a karkashin NNPP a zaben ciyamomi da kansilolin Kano sun fadi gwajin kwayoyi da hukumar NDLEA ta yi masu.
Hukumar NDLEA ta ba da wa'adin mako daya ga garin da suka kwace bindiga a hannun jami'ansu suka harbe su da bindigar. Matasan sun lalata wata motar NDLEA.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta ce kar dalibai su ji tsoron shirinta na gwajin kwaya idan za a fara sabon zangon karatu domin taimaka masu.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar dakatar shari'ar da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) kan harkallar kwaya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayyana dalilin da ya sanya ake samun karuwar matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamnan ya ce laifin ta'ammali da kwayoyi ne.
Hukumar NDLEA ta yi samame a jihohi da dama ciki har da Kano, Legas, Enugu, Osun, Abuja, Adamawa da sauransu. Ta kama basarake da dan bautar kasa.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta kama wani basarake a jihar Osun mai suna Ba'ale Ige Babatunde da wani mai bautar kasa a Kano.
Hukumar NDLEA
Samu kari