Hukumar Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin Najeriya sun kashe akalla tsagera 42 ta re da kama fiye da 90 da suka addabi mutane a samamen da suka kai a wurare daban-daban a Arewacin kasar.
Sojojin Najeriya sun sanar da cewa jami'ansu sun ƙwato N11m tare da halaka 'yan ta'adda da dama a ayyukan da jami'ansu ke gudanarwa a wasu yankuna na jihohin.
Wata kyakkyawar soja, Miracle Guzeh da ta dora wani bidiyo a shafinta na Tiktok, ta janyo cece-kuce. A cikin gajeren faifan bidiyon, ta bayyana cewa kwananta 3.
Dakarun sojin saman Najeriya sun samu nasarar kai mummunan farmaki kan maɓoyar ƴan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, sun halaka ƴan ta'adda masu yawa a harin.
Bola Tinubu ya ja-kunnen Hafsoshin tsaro a zaman farko da aka yi. Shugaba Tinubu ya hadu da Hafsoshin, sun yi kusan awanni uku su na tattaunawa a fadar Aso Rock
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawarsa ta farko da shugabannin tsaro a fadar gwamnati da ke Abuja. Babban hafsan tsaro na kasa, Janar Lucky Irabor ne.
An yi shekaru 24 ana damukaradiyya, mulkin farar hula ya yi karfi a Najeriya saboda haka Ministan harkokin waje ya ce da kamar wuya Sojoji su iya kifar da mulki
Wasu bangarorin sansanin rundunar sojin saman Najeriya da ke birnin tarayya Abuja ya kam da wuta ranar Laraba 10 ga watan Mayu, babu wasu bayanai a hukumance.
Daga karsje dao sojojin Najeriya na sama za su tafi dauko 'yan kasar da suka makale a Sudan a lokacin da yaki ya barke a kasar. Rahoto ya bayyana yadda bayanai.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari