Hukumar Sojin Saman Najeriya
Dakarun sojojin sama na Operation Hadin Kai sun salwantar da rayukan tantiran yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi musu luguden wuta ta sama a jihar Borno.
Zakazola Makama ya tattaro cewa shugaban ƙungiyar ISWAP, Ba'a Shuwa da tulin mayaƙansa sun bakunci lahira bayan luguden wutar jirgin sojojin Najeriya a Borno.
Yayin da ake jimamin harin bam kan masu Maulidi a jihar Kaduna, rundunar sojin sama ta amince ba inshora ga jami'anta kan haduran jirgin sama a kasar.
Za a ji cewa ‘Yan Boko Haram sun hallaka mutane a Borno a harin farko a sabuwar shekara. An tsinci gawawwaki 12 kuma an samu wasu Bayin Allah da su ka samu rauni.
Ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar, ya bukaci biyayya wajen liyafar da aka yi wa Janar 113 da aka yi wa ritaya. Bisa al'ada, a kan yi wa wasu sojoji ritaya.
An yi kira ga gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta gaggauta biyan diyyar farar hula da sojojin Najeriya suka kashe a hare-haren sama a fadin kasar.
Nyesom Wike ya ce mutanen da ke zaune a yankin Nuwalege su bar gidajensu domin za a rusa su. Rundunar sojojin sama su ka bukaci a tashi unguwar Nuwalege.
Sojoji sun kai hare-hare akalla takwas kan fararen hula a Najeriya a cikin shekaru shida, inda abin ya fi shafar Arewacin kasar kawai. Mutane da dama sun mutu.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi ajalin kasurgumin dan ta'adda, Ali Alhaji Alheri wanda aka fi sani da 'Kachalla Ali Kawaje' yayin da wani hari a jihar Niger.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari