Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta kama wani mahaifi da zargin kashe 'yarsa mai suna Shakirat Ojo ya birne ta. An tono gawar bayan kwanaki takwas domin bincike.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta samu nasarar ceto fasinjojin da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su. Sun samu nasarar ne bayan sun fatattaki miyagun.
Rahotanni sun ce rundunar ‘yan sandan Kaduna ta nesanta kanta daga wani mutumi Hadaina Hussaini da ake zargi da yin barazanar kisan yan Kudu a Arewa.
An ci gaba da jimamin kisan gillar da aka yi wa mafarauta 'yan Arewa a jihar Edo. Abokan aikinsu sun bukaci a yi musu adalci ko kuma su dauki fansa kan lamarin.
Rahotanni sun ce Sufeto-Janar na ‘Yan sanda, Kayode Egbetokun, ya sauya AIG Usaini Gumel daga Zone 7 Abuja zuwa sashen kula da lamuran al'umma na rundunar.
Rahotanni sun ce ‘yan sanda sun tabbatar da kwace adduna biyu daga wurin da lamarin ya faru, sannan an mika bincike ga sashen CID domin gudanar da cikakken bincike.
An aci gaba da jimami kan kisan gillar da aka yi wa mafarauta 'yan Arewa a jihar Edo. Bayan aukuwar lamarin, wasu muhimman abubuwa da dama sun faru.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a kauyukan karamar hukumar Safana. Sun hallaka kwamandan 'yan sa-kai tare da wasu mutane.
Rundunar ƴan sandan Kano ta fara gudanar da bincike kan zargin karaya dokar da ta kafa ta hana hawan Sallah, ta gayyaci Shamakin Kano don ya amsa tambayoyi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari