Nasir Ahmad El-Rufai
Rikici tsakanin gwamnan kudu da na Arewa ya kai makura, inda gwamnan kudu ya ce na Arewa na kokarin tallafawa barnar 'yan bindiga a yankunan kudancin kasar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Talata, ya ce jiharsa ta fara aikin naira biliyan goma na gina wurin kiwo ga makiyaya a jihar Kaduna, Daily Trust.
'Yan sandan da suka yi murabus sun fita zanga-zangar lumana kan rike musu kudade da hukumar fansho ta jihar Kaduna ta yi a ranar Litinin,Daily Trust ta ruwaito.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani fasto a jihar Kaduna, inda suka yi masa dirar mikiya. Gwamnan jihar Kaduna ya jajantawa danginsa, ya kuma ba umarnin a kamosu
Dubbannin yan kasuwa sun cika kasuwar Kawo dake cikin jihar Kaduna ranar Talata, inda suka yi fatali da umarnin gwamnatin Kaduna na dakatar da harkokin kasuwar.
Gwamna Nasir El-Rufai ya nemi Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) da ta daidaita makin daliban arewa da takwarorinsu na kudu.
A kokarin magance matsalolin tsaro, gwamna Malam Nasiru El-Rufai ya yi alkawarin magance matsalolin tsaro a jihar Kaduna har ma da na Filato dake makwabtaka.
Bayan kammala zaɓen kananan hukumomin jihar Kaduna ranar Asabar, Sakamako ya fara hitowa daga wasu wurare, inda zuwa yanzun APC ta cinye 8, yayin da PDP ta ci 1
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta lashe kujerar kansila a gundumar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, kamar yadda baturen zaɓe ya sanar ranar Asabar.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari