Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnatin Jihar Kaduna ta umurci makarantu su fara budewa daga ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2021 domin daliban JSS III da za su rubuta jarrabawar kammala
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari wani kauye dake Karamar hukumar Zangon Kataf, a kudancin Kaduna, mutum daya ya mutu, wani ya jikkata.
El-Rufai ya bayyana yadda ya fara haduwa da sarkin Kano Sanusi II a jami'a, tun lokacin suna kan karatun digiri na farko a jam'iar Ahmadu Bello dake Zaria.
Dakarun sojojin ƙasa na Operation Safe Haven sun samu nasarar dakile wasu hare-haren yan bindiga a karamar hukumar Zangon Kataf, jihar Kaduna, mutum 5 sun mutu.
Wasu yan bindiga sun farmaki kauyuka a yankin karamar hukumar Kauru, jihar Kaduna, inda ake tsammanin sun hallaka aƙalla mutum 18, cikinsu harda jami'in tsaro.
Yayin da ake cigaba da sauraron yan bindiga su sako ɗaliban da suka sace a Bethel Baptist bayan biyan kuɗin fansa, Iyayen yaran sun ce yanzun sun koma addu'a
Bayan kwanaki 20 a hannun masu garkuwa da mutane, dalibai 20 daga cikin waɗanda aka sace a makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun kubuta daga hannun barayin.
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a jihar Kaduna, wasu yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da suka yi kokarin kai hari hedkwatar yan sanda.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da nasarar kubutar da dalibai biyu daga cikin daliban makarantar Bethel Baptist da aka sace a jihar Kaduna.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari