Nasir Ahmad El-Rufai
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana mamaki a kan yadda ƴan daba su ka kai wa taron ƴan adawa hari a ranar Asabar.
Wasu jiga-jigan jam'iyyar ADC a Kaduna sun nuna rashin gamsuwarsu kan abubuwan da Nasir El-Rufai yake yi. Sun zarge shi da kokarin kwace jam'iyyar.
A labarin, za a ji yadda wasu ƴan daba su ka tarwatsa taron da wani tsagi na APC da jam'iyyun adawa na ADC, SDP da NNPP su ka shirya a jihar Kaduna.
Manyan 'yan siyasa na kokarin ganin sun kifar da Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027. Wadannan 'yan siyasan sun kasance masu sukar shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji cewa kuniyar kwadago ta kasa, NLC ta bayyana jin dadin yadda gwamna Uba Sani ya fara gyara kuskuren Nasir El-Rufa’i a Kaduna.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce ya dawo siyasa ne domin korar azzalumai ba wai domin tsayawa takara a zaben 2027 ba, ya nemi a yi katin zabe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP a zaben shekarar 2023, Adewole Adebayo, ya shawarci Shugaba Bola Tinubu da ya hakura da batun tazarce a 2027.
Fadar shugaban kasa ta caccaki manyan 'yan adawa bayan rahoton habakar kudin ajiyar Najeriya. Bayo Onanuga ya ce maganar 'yan kifar da Tinubu ne a gabansu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya gargadi wata kungiyar ADC mai suna ADV Vanguard kan jingina masa wani zance na sukar Bola Tinubu.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari