Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta 'yan hadaka tana cike da mutane masu gaggawa. Ya bukaci su tsaya su yi shiri.
Jam'iyyun adawa a Najeriya na fama da rikicin cikin gida a Najeriya inda aka samu shugabbi har biyu a NNPP, ADC, SDP da LP masu ikirarin shugabanci.
Wani jigon ADC a Kaduna, Ahmed Tijjani Mustapha ya gargaɗi tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai su daina yunƙurin kwace shugabancin jam'iyya a jihar.
Jam'iyyar APC ta nuna kwarin gwiwar cewa 'yan Najeriya za su sake damka amanar ragamar shugabancin Najeriya a hannun Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana yadda matarsa ta zama ginshikin zaman lafiya a gidansa na shekaru kusan 26.
Jam'iyyar APC ta gargadi 'yan Najeriya da cewa Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Rotimi Ameachi da Peter Obi cewa za su rusa tsarin karba karba a siyasar Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kasa hakura kan sukar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi wa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta bukaci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na dawo cikinta a hukumance kafin 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya yi kaca-kaca da jam'iyyar APC. Ya ce kasar nan na iya rugujewa idan ta koma kna madafun iko.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari