Jihar Nasarawa
Mutanen unguwar Sabon Pegi-Shubu, a karamar hukumar Lafia ta Arewa, Jihar Nasarawa, a ranar Juma'a sun shiga jimami da alhini bayan wani magidanci ya yi matarsa
Wata masarauta a Arewacin Najeriya ta nada wata shararriyar jarumar fina-finai a Najeriya a matsayin sarauniya a ata masarauta a jihar Nasarawa. Ga hotuna.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sha alwashin kamo wadanda suka kashe makiyaya Fulani da manoman Tibi a jihar, da aka kashe a baya-bayan nan, domin su
Kimanin manoma 45 ne aka kashe yayin da 27 suka jikkata sakamakon sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Lafia, Obi da Awe a Jihar Nasarawa. Jaridar Daily Tr
Tsohon ministan kwadugo a tarayyan Najeriya, Alhaji Hussaini Akwanga, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, yana da shekaru 77 a duniya, ya fito daga Nasarawa.
Tun bayan ɓarkewar zazzabin lassa a jihar Nasarawa, yanzu haka an tabbatar da ya kashe mutum hudu, cikinsu har da likitoci biyu da kuma wata mahaifiya da ɗanta.
Duk da yadda ‘yan Najeriya da dama suke ta sukar matsalar rashin tsaro da tattalin arzikin Najeriya karkashin shugabancin Muhammadu Buhari wasu suna yabonsa.
Daya daga manyan fitattun malaman kungiyar Izala, Sheikh Abubakar Giro Argungu, ya bayyana cewa mafi yawan yan Najeriya ba su da rikon amana kuma ba gaskiya.
Gwamnan jihar Nasarawa ya bayyana dalilin sa yasa APC bata gaggawa akan abubuwan da suka shafi aikin jam'iyya da kuma jagorancinta. Ya ce APC bata shirya faduwa
Jihar Nasarawa
Samu kari