Jihar Nasarawa
Labaran Maku, tsohon ministan yada labarai, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Nasarawa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Tsohon ministan labarai, Labaran Maku, ya dawo jam'iyyar PDP, don fafatawa a takarar gwamnan Jihar Nasarawa da gwamna mai ci yanzu Abdullahi Sule a babban zaben
Sanata Orji Kalu ya yada wani bidiyo da ke nuna lokacin da yake buga wasan dara tare da sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adamu tsohon gwamnan jihar Nasaraw
Wata matar aure a jihar Nasarawa ta gaza shawo kan kishinta inda ta daɓa wa maigida wuka har lahira daga zuwa yi mata bankwana zai koma dakin amarya da daddare.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis a Lafia, Jihar Nasarawa, ya ce ya yi rantsuwa da Kur'ani mai tsarki cewa wa'adi biyu kawai zai yi a ofis, rahoton The
Lafiya, jihar Nasarawa - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wa'adinsa na mulki ya kusa karewa kuma nan ba da dadewa ba zai zama tsohon Shugaban kasa.
A kalla mafiya hudu ne aka kaiwa hari tare da kashe su yayin da wasu da dama suka jikkata a safiyar ranar Laraba a Bida Bidi Junction a karamar hukumar Jos ta A
Rundunar yan sanda a jihar Nasarawa ta ce ta ceto wani tsohon kansila da aka yi garkuwa da shi, Mista Anthony Duke Effiom, a ranar Lahadi, 30 ga watan Janairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Nasarawa a watan Fabrairu mai zuwa, inda zai shafe kwanaki biyu a ziyarar ta kaddamar da ayyuka a jiha
Jihar Nasarawa
Samu kari