Nadin Sarauta
An alhini a jihar Kebbi bayan sanar da rasuwar Sarkin Bunza, Dr. Mustapha Muhammad Bunza wanda ya rasu a ranar Laraba 2 ga watan Afrilun shekarar 2025.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa an mayar da Sarkin Gaya kan kujerarsa saboda jajircewarsa da tawali'u a lokacin da aka tube shi a shekarar 2023.
Bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi a ranar Talata 1 ga watan Afrilun 2025, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero na ci gaba da karbar ta'aziyya.
Bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya soke duk wasu shirye-shiryen bukukuwan sallah da aka tsara.
Marigayi Galadiman Kano, Abbas Sanusi, mahaifi ne ga shugaban jam'iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, kuma Kawu ga SarkiN Kano, Muhammadu Sanusi II.
An shiga alhini a Kano bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, mai shekaru 92. Kanawa sun aika sakonnin ta'aziyya ga iyalan marigayi Galadiman Kano.
Yayin da ake ta tababa kan hawan sallah a Kano, masanin tarihi, Ibrahim Ado Kurawa ya ce ba zai yiwu Aminu Ado ya shirya gudanar da hawa ba saboda wasu ka'idoji.
Mutane da dama sun bayyana ra'ayo'yi bayan Aminu Ado ya janye hawan sallah a jihar Kano. Mutane sun yaba masa da bukatar hakura da mulkin Kano baki daya.
Gwamnatin Kano da bangaren Aminu Ado Bayero na jiran Kotun Koli ta yanke hukunci kan halaccin nadin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano na 16.
Nadin Sarauta
Samu kari