Nadin Sarauta
FBI ta cafke Oba Joseph Oloyede, Sarkin Ipetumodu, bisa zargin satar kudaden tallafin COVID-19. Ya samu miliyoyin daloli ta hanyar takardun karya.
Gwamnan Benuwai ya sha alwashin tube rawanin duk sarkin da aka gani yana haɗa baki da ƴan ta'adda ko ba su mafaka a yankinsa, ya roki su taimaka a dawo da tsaro.
Wasu al'ummar yankin Ipetumodu a jihar Osun sun shiga damuwa kan rashin sanin halin da sarkinsu, Oba Joseph Olugbenga Oloyede ke ciki tsawon lokaci.
Mai martaba Ohinoyi na Ebiralanda ya koma kan karagar mulki da kotu ta ba da umarnin kowa ya tsaya a matsayinsa har sai kotun ɗaukaka kara ta yi hukuncin ƙarshe.
Kotuna su na taka rawa wajen sauke sarakuna masu daraja daga kan karagar mulki, Legit Hausa ta tattaro maku manyan sarakunan da shari'a ta sauke.
Bayan zargin bokaye a kisan ɗan Majalisa, Sarki Asagba na Asaba, Farfesa Epiphany Azinge, ya haramta ayyukan bokaye mata don dakile yawan laifuffuka.
Sarkin masarautar Olugbo a jihar Ogun, Mai Martaba Frederick Obateru Eniolorunda Akinruntanya musanta labarin da ake yaɗawa cewa Allah ya masa rasuwa.
Gwamna Zulum ya miƙa sandar mulki ga sabon Shehun Bama, Dr. Umar ElKanemi, tare da yabawa tsohon Shehu kan gudunmawarsa a ilimi, lafiya da zaman lafiya.
Gwamnan Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dawo da kwamishinoni guda uku da aka dakatar, ciki har da na Kananan Hukumomi, Lafiya, da Albarkatun Ruwa.
Nadin Sarauta
Samu kari