Musulmai
Oba Abdurrashid Akanbi na Iwo dake jihar Ogun ya ce bai yi nadamar karya gunki mai shekaru 800 a fadarsa ba kuma zai cigaba da riko da addinin Musulunci a rayuwarsa.
Sheikh Mahir Al Muaiqly ya ja hankulan Musulmi kan abubuwa da dama a cikin hudubar Arafa ta 2024. Ya yi kira kan riko da laduban Musulunci da addu'a ga Falasdinawa.
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Kaduna ta sanar da rasuwar Hajiya Amina Muhammad Ladan a asibitin King Fahad da ke birnin Makkah a ƙasar Saudiyya.
Hukumomin kasar Saudiyya sun bayyana cewa za a fassara sakon da ke cikin huɗubar hawan Arafah ta bana zuwa harshen Hausa da wasu harsuna 19 na duniya.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancim Bola Ahmed Tinubu ta ayyana ranakun hutu na babbar Sallah wadda za a yi ranar Lahadi, 16 ga watan Yuni, 2024.
Duba da halin matsin rayuwa da ‘yan Najeriya ke fuskanta ga kuma sallah babba na tunkarowa, wani malamin addinin musulunci, Dr Tajudeen Adebayo ya shawarci musulmi.
Gobe Asabar ne mahajjata za su yi hawan Arafa a kasar Saudi Arabia kamar yadda aka sanar. Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana nau'ukan ibada da ake son yi a ranar.
Ana daf da gudanar da bikin sallah babba a Najeriya, Kiristoci a jihar Kaduna sun taya Musulmai share filin idi domin gudanar da salla ranar Lahadi 16 ga watan Yuni.
Al'ummar Musulmai za su samu hutu akalla sau biyu a cikin watannin Yuni/Yuli na shekarar 2024. Musulmai za su yi hutun babbar Sallah a cikin watan Yuni 2024.
Musulmai
Samu kari