Musulmai
A watan Zul Hijja ne ake gabatar da ibadar layya, Malamin addinin Musulunci, Umar Shehu Zariya ya bayyana abubuwan da ake so duk wanda ya yi niyyar layya ya nisanta.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya bayyana cewa an ga jinjirin wata kuma ranar Jumu'a, 7 ga watan Yuni za zama 1 ga watan Dhu Hijjah.
Jami'an tsaro na musamman sun kama gungun yan damafara masu cutar mutane da sunan sama musu izinin aikin Hajji a Makka. An kama su da abubuwa da dama.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da ganin watan Dhul Hijjah a yammacin yau Alhamis 6 ga watan Yuni inda aka tabbatar da gobe 1 ga watan Dhul Hijjah.
Mahukunta a kasar Saudi Arabia sun roki ɗaukacin musulmai na ƙasa su fara fita duban jinjirin watan Babbar Sallah daga gobe Alhamis, 29 ga watan Dhul Qa'adah, 1445H.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun bayyana cewa kimanin maniyyata ‘yan kasashen waje miliyan daya ne suka isa aikin hajjin bana yayin aka kirkiri kwagirin Nusuk.
Tsohon ministan Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya sanar da rasuwar yayan mahaifiyarsa, Malam Abubakar Audu wanda ya rasu yana da shekaru 110 a duniya.
Hudubar da Mai Martaba Sarkin Kano, Lamido Sanusi ya gabatar a Sallar Juma'a a ranar 31 ga watan Mayu ta haifar da cece-kuce a jihar. An zargi sarkin da yin habaici.
Fitaccen matashin mai wa'azin Musulunci, Abdullateef Aliyu Maitaki da aka fi sani da Mufti Yaks ya rasu a jihar Niger a yau Asabar 1 ga watan Yuni.
Musulmai
Samu kari