Musulmai
Baban Chinedu da ya fara wa'azin kare addinin Musulunci ya hadu da Isma'il Maiduguri. Malamin ya ba Baban Chinedu shawarwari kan yadda zai samu nasara.
A wurin Tafsir, Sheikh Sulaimon Farooq Onikijipa ya rantse da Alkur'ani Mai Girma cewa ba shi da hanni a rashin lafiyar Sheikh Habeeb Adam (El-Ilory).
Zafin rana ya haddasa cinikin ORS a Kano yayin azumi. Jama’a na amfani da shi don hana gajiya, amma likitoci sun gargadi cewa yawan shansa na iya haddasa matsaloli.
Yayin da ake ci gaba da azumin Ramadan, Dan majalisar tarayya a mazabar Ogbaru, Hon. Victor Afam Ogene, ya sha alwashin gina babban masallaci ga al’ummar Musulmi.
Fitaccen malamin Musulunci a Borno, Farfesa Sheikh Muhammad Alhaji Abubakar wanda shi ne babban limamin masallacin Indimi da ke Maiduguri ya rasa mahaifiyarsa.
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam ta ja hankalin al'ummar musulmi su daure su ci gaba da nisantar ayyuna sabon Allah har bayan watan azumin Ramadan.
A kwanaki 10 na karshe a watan Ramadan daren Lailatul Qadr ke faɗowa kuma an fi tsamnaninsa a mara watau 21, 23, 25, 27 da 29. Ana son mutum ya raya su duka.
MURIC ta zargi jami’ar Adeleke da tauye ‘yancin dalibai Musulmi, tana mai cewa an hana dalibai yin sallah da sanya hijabi tare da tilasta musu halartar coci.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga tsohuwar minista, Dr Betta Edu a gidanta da ke Calabar a jihar Cross River domin yin buda baki.
Musulmai
Samu kari