Hadi Sirika
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa, Muhamadu Buhari, Hadi Sirika, ya samu sabon muƙami a gwamnatin jihar Katsina.
Hankali ya tashi da aka ji kara a cikin injin jirgin saman Bombadier Global Express 6000 a MMIA. Gwamnan jihar Osun ya na cikin jirgin da ya samu cikas a Legas.
Tsohon ministan harkokin sufurin jiragen sama na ƙasa Hadi Sirika ya bayyana cewa mutanen da ke cikin jirgi mai saukar angulu da ya yi haɗari a Legas na cikin.
Mutane sun yi surutu a kan yadda aka nemi a kawo Nigeria Air a mulkin Muhammadu Buhari. Hadi Sirika wanda ya na da kusanci da shugaban kasa, ya yi yadda yake so
An shawarci shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya binciki wasu daga cikin masu riƙe da manyan muƙamai a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ta shuɗe.
Tsohon shugaban kwamitin harkokin sufurin jiragen sama na majalisar wakilai ta ƙasa, Nnolim Nnaji ya caccaki tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika.
Dan majalisar wakilan da ya fara kiran shirin jirgin gwamnatin Najeriya na Nigeria Air ya nemi cin hanci a wurin minista Hadi Sirika na wani kaso mai tsoka.
Wata kungiyar rajin kare hakkin 'yan Arewa, CNF, ta bukaci EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama a lokacin Buhari, Hadi Sirika. Kungiyar dai na.
Haruna Garus Gololo wanda yana cikin manyan jam’iyyar APC a Bauchi ya ce akwai bukatar EFCC ta binciki jami’an gwamnatin da suka yi aiki da Muhammadu Buhari
Hadi Sirika
Samu kari