Mata Da Miji
Yayin da ake yawan auren matan Kenya, shugaban ƙasar, William Ruto, ya koka kan yadda 'ya'yansu mata da dama na auren maza 'yan Najeriya babu shiri.
A labarin nan, za ku ji cewa wata matashiya a Kano, Zainab Ishaq Muhammad ta bayyana yadda ta samu mutumin kirki, kuma mijin aure a shafin Facebook.
Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ta ce ta rabu da mijinta tun Afrilun 2024, amma suna tarayya wajen kula da ɗansu bayan shekaru biyu haihuwar ɗan.
Wani mutum da matarsa ta haifi 'yan uku a asibitin koyarwa na jihar Kogi ya suma. Mutumin ya ce bai shirya daukar dawainiyar yara 3 a lokaci daya ba.
'Yan sanda sun kama wani matashi da ya yi wa matar aure yankan rago a jihar Kano. Matashin ya ce shi ya kashe matar da wuka bayan ya shake ta da dankwali.
Uwar gida, Zaliha Shuaibu ta amsa laifin kashe jaririn kishiyarta a Kaduna, ta ce Lawal Muhammad, ƙanin mijinta, ne ya ba ta gubar da ta kashe yaron da ita.
Wani magidanci a jihar Abia ya cinnawa kansa da iyalinsa wuta bisa zargin matarsa na cin amanarsa. Kungiyar FIDA ta bukaci bincike mai zurfi don gano gaskiya.
Wata mata ta yanke al'aurar mijinta a Brazil ta hada miyar wake da ita da wasu sassan jikinsa. Matar ta ce ta aikata haka ne domin ta kama shi yana kallon batsa
Ya sanda a Jihar Rivers sun tabbatar da kama wata mata mai suna Gift bayan ta yanke mazakutar saurayinta a unguwar Diobu da ke Port Harcourt a jiya Alhamis.
Mata Da Miji
Samu kari