Masu Garkuwa Da Mutane
Za a ji yadda aka yi garkuwa da Sarki da ‘Yan fadarsa a Ribas. Tun da aka yi gaba da Sarkin na karamar hukumar Akuku Toru a Ribas, ba a sake jin duriyarsa ba.
Alamu sun tabbata cewa rikici ya ki karewa tsakanin PSC da NPF wajen daukar aikin ‘Yan Sanda. NPF ya yi fatali da Hukumar PSC ta bada sanarwar daukar aiki.
Yan sanda sun yi ram da wani mutum wanda da bakinsa ya amsa cewa yana neman yadda zai kashe Yakubu Dogara. Kwamishinan Yan Sanda na Bauchi ya bayyana wannan.
A ranar Juma'a, Tukur Mamu, jagoran sulhu tsakanin yan bindiga da iyalan wadanda suka sace a harin jirgin kasan Abuja-Kaduna ya bada sanarwa mai tada hankali.
Akwai ‘yar shekara 21 a cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna. Wannan Budurwa, Azurfa Lois John ta na cikin barazana, domin ‘yan ta’adda na son ta da aure.
Shugaban Kasa ya nada muhimmin mukami a bangare tsaro na kasa. An samu sabon shugaba a cibyar National Counter Terrorism Centre (NCTC) ta Najeriya a makon nan
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
Wani da ake zargi da barazanar satar mutane ya fada hannun Jami’an ‘yan sanda. Olarinde Adekunle ya rubuta takarda yana cewa a biya shi N10m ko ya sace mutane.
Za ku ji abin da Shugaban kasa ya fadawa Iyalan wadanda ke tsare a jeji. Femi Adesina ya fitar da jawabi bayan ziyarar da wakilan ‘yanuwan mutanen suka kai.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari