Manyan Labarai A Yau
Wata kotu da ke zamanta a jihar Legas ta tura wata mata da aka gani a cikin faifan bidiyo tana cin zarafin wata jami'ar 'yar sanda zuwa gidan gyaran hali.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta samu nasarar tarwatsa wata kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi zuwa kasashe da dama.
Bayan koken koken jama'a, an ji labari CBN ya cigaba da saida Daloli ga ‘yan kasuwar canji. Idan Dala ta fara wadatuwa a bayan fage, farashin Naira zai tashi.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fara zanga-zangar da ta shirya kan tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki a kasa. Jam'iyyun PDP da LP sun goyi bayanta.
A ranar Talata, 27 ga watan Fabrairu, hugaban kungiyar kwadago ta kasa, Joe Ajaero ya jagoranci dubban masu zanga-zanga zuwa majalisar dokokin tarayya.
Mambobin kungiyar kwadago sun fara gudanar da zanga-zangar gama gari na kwanaki biyu a ranar Talata, 27 ga watan Fabarairu kan matsin tattalin arziki a kasar.
Alkalan alkalai na Najeriya, mai shari'a Olukayode Ariwoola, ya rantsar da sabbin alkalan Kotun Koli. Ariwoola ya ba su shawara kan gudanar da aikinsu.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo, ya kori wani shugaban riko na karamar hukumar Ofu. Gwamnan ya kori shugaban ne bisa zargin cin hanci da rashawa.
‘Yan kasuwar canji musamman daga Arewa sun tsorata daga sababbin ka’idojin CBN. Wasu sun ce farashin Dalar Amurka za ta cigaba da hawa ne a maimakon ta sauka.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari