Lafiya Uwar Jiki
Gwamnatin tarayya za ta fara tattara alkaluman cutar sankara a sassan Najeriya domin bata damar bincike. A yanzu ana samun bayanan ne kawai daga asibitoci
An samu rahoton barkewar wata sabuwar cuta a karamar hukumar Kura ta jihar Kano. Cutar wacce ba a san musababbabinta ba ta salwantar da rayukan mutum 45.
Gwamnan jahar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sanar da dawo da dokar sharar karshen wata-wata domin tsaftace muhallin jahar da kiyaye lafiyar al'ummar jahar.
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Matar ta hiafi 'yan ukun ne a asibiti kamar yadda masarautar ta sanar. Sarkin ya bayyana farinciki sosai kasancewar matar da yaran na cikin koshin lafiya.
Ana fargabar rasuwar mutane 4 a karamar hukumar Isa, jihar Sakkwato. Har yanzu hukumar NCDC ta ce ba a kai ga gano asalin cutar ba. Yara ne suka fi kamuwa
Dr. Jabir Maihula ya ce duk wanda ke da lalura ta rashin lafiya zai rama azumi ko da ya yi ciyarwa, sai idan mutum ya tsufan ko rashin lafiyar da ba warkewa.
An samu bullar cutar zazzabin Lassa a kananan hukumomi bakwai na jihar Bauchi yayin da hukumar NCDC ta ce sabbin mutane 96 sun kamu da cutar a jihohi 12 na kasar.
Kwamishinan lafiya na jihar Kuris Riba, Dakta Henry Ayuk, ya bayyana matakan da suke ɗauka bayan cutar kyanda ta ɓalle a wasu makarantu biyu a jihar.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari