Kwara
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan rasuwar tsohon NSA, kuma gwamnan Benue-Plateau, Janar Abdullahi Mohammed Adangba a jihar Kwara.
Tsohon NSA, tsohon gwamnan Benue-Plateau, tsohon mai shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Janar Abdullahi Mohammed ya rasu yana da shekara 86.
Kotu a Ilorin ta wanke mata biyu da ake zargi da mallakar bindiga, yayin da ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga 'yan fashi da makami uku a Kwara.
Fitaccen malamin Ilorin, Sheikh Jamiu Amiolohun, ya gargadi ‘yan Najeriya da su guji sayar da kuri’a, yana cewa masu karɓar kuɗin siyasa za su fuskanci fushin Allah.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Gwamna AbdulRahman AbdulArazaq a matsayin shugaban kwamitin aiwatar da shirin raya gundumomi watau RHWDP.
Kungiyar JNIM da ake dangantawa da Al-Qaeda ta ce ita ta kai harin farko a Jihar Kwara da ke Arewacin Najeriya watanni bayan ayyana sababbin dakaru a kasar.
Ana hasashen wasu sanatoci na majalisar dattawa za su gwada sa'arsu wajen fitowa takarar gwamna a jihohinsu a zaben 2027. Daga cikinsu akwai Barau Jibrin.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya yi jimamin rasuwar tsohon sakataren gwamnatin jihar Kwara, Sir Joseph Aderibigbe, wanda ya rasu yana da shekara 104.
Sojan Najeriya ya rasa ransa bayan bin wani da ya kai musu hari da sanda a kauyen Twatagi, karamar hukumar Patigi, Jihar Kwara inda aka tsinci gawarsa.
Kwara
Samu kari