Kwara
An samu asarar rayukan mutum takwas a wani hatsarin mota da ya ritsa da wasu motoci guda biyu. Motocin sun yi arangama ne a kan wani titin jihar Kwara.
Wani malamin addinin Musulunci ya gargadi 'yan uwa Musulmai kan tare hanya da su ke yi idan za a yi salla, ya ce wannan bai dace ba kuma shiga hakkin jama'a ne.
Wata mummunar gobara ta tashi cikin tsakar dare a wata fitacciyar kasuwa da ke birnin Ilorin babban birnin jihar Kwara. Gobarar ta laƙume shaguna masu yawa.
Tsohon kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, Fatai Shittu Adio ya rasu ya na da shekaru 73, Fatai dan asalin jihar Kwara ne wanda ya yi a jihohi da dama.
An samu tashin wata mummunar gobara wacce ta yi sanadiyyar asarar kayayyakin miliyoyin nairori a wani rukunin shaguna a birnin Ilorin na jihar Kwara.
Wasu makasa da ba a san ko su waye ba sun halaka ɗaibar kwalejin fasaha da ke Offa, hukumar makaranta ta fara bincike don zakulo waɗanda suka aikata kisan.
Dan addinin gargajiya, Abdulazeez Adegbola, wanda ya ƙona Alkur'ani aka maka shi a Kotu ya roki ɗaukacin al'ummar Musulmai su yafe masa abinda ya yi.
Wata matar aure uwar yara uku, Rashidat Bashir, ta nemi Kotu a Ilorin ta raba aurenta saboda mijinta ya daina ɗaukar nauyinta da yayansu ga yawan zargi.
'Yan bindiga da su ka sace shahararren Fasto da wasu mutane biyu a jihar Kwara sun bukaci naira miliyan 53 na kudin fansa a matsayin sharadin sakinsu.
Kwara
Samu kari