Kwankwasiyya
Tsohon ɗan takarar PRP, Salihu Tanko Yakasai, watau Ɗawisu ya buƙaci Gwamna Abba Kabir ya kama tsohon kwamishinasa da ya yi barazanar kashe alkalai.
Gwamnatin jihar Kano ya bayyana dalilin ware makudan kudade a bangaren ilimi don inganta rayuwar al'ummar jihar da sauran bangarori masu muhimmanci.
Buba Galadima ya fadi yadda aka yaudari mutane da addini da tikitin Musulmi da Musulmi. Jagoran NNPP yace babu wanda ya san halin ‘dan siyasa kamar abokinsa.
Kotun Majistare da ke jihar Kano ta ba da umarnin tsare fitaccen dan siyasaa Kano Dan Bilki Kwamanda kan neman ta da husuma da cin zarafin Kwankwaso.
Wani sojan baka a siyasar Kano, Dan Bilki Kwamanda, ya ce nan ba da dadewa ba za su kawo karshen siyasar jagoran NNPP, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso..
Jam'iyyun adawa da suka hada da PDP da NNPP sun caccaki shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje kan kalamansa cewa matsalar zabe ba INEC ba ne illa 'yan siyasa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Abdullahi Umar Ganduje ya yi sulhu da tsohon mai gidansa. Lamarin tamkar auren dole ne da saurayi da budurwa ba su so.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar za ta lashe dukkan zabukan cike gurbi da za a yi a fadin kasar nan.
Buba Galadima ya ce sun fadawa talakawa manufofin Tinubu a 2023 amma suka yi kunnen-kashi, yanzu ga shi za a dauke wasu ofisoshin CBN da hedikwatar FAAN zuwa Legas.
Kwankwasiyya
Samu kari