Zaben jihohi
Tsohon mai binciken kudi na APC na kasa, Sir Paul Chukwuma, ya bayyana cewa zai kayar da Gwamna Charles Soludo idan ya lashe tikitin takarar gwamna na APC a 2025.
Gwamnatin tarayya ta shigar da kara a gaban Kotun Koli a kan gwamnonin jihohin kasar nan 36 a kan zargin rashin da’a yayin gudanar da kananan hukumomi.
Kotun sauraran kararrakin zaben jihar Imo ta tabbatar da nasarar Gwamna Hope Uzodinma na jami'yyar APC a matsayin zaɓabben gwamnan jihar a yau Juma'a.
Jam'iyyar PDP ta kafa kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Edo mai mutane 152 karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa. Za a yi zaben Satumba.
Yayin da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da fafutukar wasu jihohin kasar nan su biya N30,000 mafi karancin albashi ko su dauki matakin yajin aiki.
Mun kawo sunayen ‘yan autan gwamnonin da aka yi tun daga lokacin da aka dawo mulkin farar hula a 1999 zuwa yau irinsu Orji Uzor Kalu da Chimaroke Nnamani.
Kwanaki bayan jam'iyyar YPP ta dakatar da su, wasu 'yan majalisar jihar Abia guda 2, Hon. Iheanacho Nwogu da Hon. Fyne Ahuama sun sauya sheka zuwa Labour.
Jam'iyyun PDP da APC a jihar Edo sun tafka asara na rashin 'yan takarar gwamna a jihar bayan sun yi murabus daga jam'iyyar tare da bayyana dalilansu.
Jam'iyyar PDP ta lashe dukkan kujerun ciyamomi 33 a zaben kananan hukumomin jihar Oyo da aka gudanar a ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, sai dai APC ta yi martani.
Zaben jihohi
Samu kari