Zaben jihohi
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), ta ayyana Seyi Makinde a mnatsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Oyo da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Sakamakon zaben gwamna ya fara fitowa a hukumance daga jihohin Najeriya, musamman jihar Oyo da ke Kudu maso Yammacin Najeriya. Ga cikakken sakamakon a nan.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu mafi rinjayen kujeru a majalisar dokokin jihar Ekiti yayin zaben da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe mafi rinjayen kujeru a majalisar dokokin jihar Ondo a zaben da aka gudanar a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Sanata Aishatu Ahmed Binani, yar takarar gwamnan jihar Adamawa karkashin inuwar APC, ta ce kuri'u na wurin mata a yanzun, idan suka zabe ta zata samu nasara.
Sakamakon zaben gwamnonin Najeriya dake gudana yau sun fara shigowa daga rumfunan zabe daban-daban da suka samu shiga yanar gizo hukumar zabe ta IREV INEC.
A wannan zaben, jam'iyyar PDP ta samu nasarar samun kujerar farko ta majalisar dokokin jiha bayan da ta lallasa dan takarar jam'iyyar APC a jihar da ke Arewa.
Za ku ji abin da ya faru da masu neman takarar Gwamnonin Jihohi a Najeriya domin yanzu wasu sakamako sun fito daga irinsu Kaduna, Bauchi, Legas, Oyo zuwa Kano.
Rahoton da muke samu daga jihar Neja ya bayyana yadda 'yan siyasa ke sayen kuri'un talakawa da taliya da sauran kayan abinci a bangarori daban-daban na jihar.
Zaben jihohi
Samu kari