Kiwon Lafiya
gidauniyar Sarki AbdulAziz ta Saudiya ta mikawa gwamnatin Kano katon dubu uku na dabino da za a raba ga mabukata da masallataN Juma'a, marasa lafiya da almajirai
Hukumar manyan asibitoci ta Kano ta bayyana takaici kan yadda KEDCO ya yanke wutar asibitin Imamu Wali ba. Dakta Mansur Mudi Nagoda ya ce za yi yi kokarin gyara
Gwamnatin tarayya za ta fara tattara alkaluman cutar sankara a sassan Najeriya domin bata damar bincike. A yanzu ana samun bayanan ne kawai daga asibitoci
Gwamnan jihar Borno ya sanar da fara biyan daliban jinya Naira dubu 30 duk wata a fadin jihar. Gwamnan ya bada sanarwar ne jiya Laraba a Maiduguri.
An samu rahoton barkewar wata sabuwar cuta a karamar hukumar Kura ta jihar Kano. Cutar wacce ba a san musababbabinta ba ta salwantar da rayukan mutum 45.
Gwamnan jahar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sanar da dawo da dokar sharar karshen wata-wata domin tsaftace muhallin jahar da kiyaye lafiyar al'ummar jahar.
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Ana fargabar rasuwar mutane 4 a karamar hukumar Isa, jihar Sakkwato. Har yanzu hukumar NCDC ta ce ba a kai ga gano asalin cutar ba. Yara ne suka fi kamuwa
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu ma'aikatan lafiya da aka samu sun cin zalin marasa lafiya a a asibitocin jihar.
Kiwon Lafiya
Samu kari