Labaran garkuwa da mutane
Jami’an NDLEA sun yi ram da Fasto da laifin harkar kwayoyi. Ana zargin Anietie Okon Effiong da laifin shigo da kilo 90 na kwayar Mkpuru Mmiri daga kasar Indiya.
An kashe shugaban ‘yan ta’adda, Abdulkarim Faca-Faca, wanda ke cikin wadanda suka kitsa harin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa Buhari a Katsina...
Mai martaba Sarkin Bichi da ke Kano, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya shirya taron addu’a domin neman taimakon Allah kan matsalolin tsaro da ke addabar kasar nan.
An kashe wasu ‘yan bindiga biyu a ranar Alhamis lokacin da suka kai hari a gidan wani sufeton ‘yan sanda a garin Orogwe garin da ke a karamar hukumar Owerri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa ba zai bari a yi magudin zabe ko rashin da’a a karkashin kulawarsa ba a zaben 2023 mai zuwa nan gaba kadan.
Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wani Isah Musa, mazauna kaunyen Makadi a karamar hukumar Garko kan sace dan makwabcinsa tare da neman a biya N100m kudin
Gwamnatin tarayya ta ce za ta yi duk mai yiwuwa domin ganin an gudanar da babban zaben 2023 duk da kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta a 'yan kwanakin nan.
Tsoro ya shiga wa 'yan Arewa mazauna Owerri, babban birnin jihar Imo, biyo bayan kashe wasu 'yan Nijar takwas da 'yan kungiyar IPOB suka yi a kwanan nan...
Tun da aka harbi mutane aka ji jirgin Warri-Itakpe ba zai rika tsayawa a Ajaokuta ba. Jirgin Legas zuwa Kano ba zai rika tashi ba saboda ta'adin ‘yan bindiga.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari