Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Yayin da mutane ke cikin halin kunci a Najeriya, wasu jarumai da mawaka sun fara shan suka musamman kan zaben Tinubu a lokacin kamfen zaben 2023.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar matashiyar 'yar Tiktok a jihar Kano, Murja Ibrahim Kunya, Kotun Shari'ar Musulunci ta sake hukunci kan zarginta da ake yi.
Legit Hausa ta tattara wasu abubuwa biyar da ya kamata ku sani game da shari'ar Murja Ibrahim Kunya, da hukuncin kotu a yau Talata na yi wa Murja gwajin kwakwalwa.
Kotun Shari'ar Musulunci da ke zamanta a Sharada da ke jihar Kano ta yanke hukuncin dauri a gidan gyaran hali ga matashiyar ’yar TikTok, Ramlat Muhammad.
Rahotannin da mutane ke yadawa na cewa Malam Aminu Daurawa ya yi murabus daga shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano ba gaskiya ba ne, kamar yadda Legit ta gano.
Gwamnatin Kano ta ce ba za ta tsoma baki a shari'ar da ake yi da shahararriyar 'yar TikTok Murja Kunya ba kamar yadda babu hannunta a sakinta daga gidan yari.
An kadu matuka a wani biki yayin da aka kama wata mai rabon abinci da laifin satar abincin da ma'auratan suka siya don rabawa baki, inda aka kira mata 'yan sanda.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya gurfana a gaban kwamitin shari'a na jihar da aka kafa domin binciken wasu almundahana da ake zarginsa da aikata.
Gwamnan jihar Ekiti ya bayyana bukatar a yiwa 'yan Najeriya ka'ida wajen amfani da kafafen sada zumunta duba da yadda batutuwa ke yawa ba tare da tacewa ba.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari