Katsina
Za a ji yadda aka samu shugaban kasa, gwamna, minista da sanata a gidan Yar’adua. A gidan aka samu Shehu Musa Yar’adua, Ummaru Yar’adua da Abdulaziz Musa Yar’adua.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha ya yi alfahari bayan ya fice daga jami'iyyar PDP inda ya ce dukkan jiga-jiganta sun watsar da ita a yanzu kamar yadda ya yi.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Barista Ibrahim Shema ya watsar da jami'yyar PDP mai adawa inda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin jihar a yau Alhamis.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Katsina da Plateau. Sojojin sun sheke dan ta'adda tare da ceto mutum biyu.
Jami'an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin da 'yan bindiga suka yi a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina bayan an yi musayar wuta.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce ziyarar da gwamnonin Arewa suka kai Amurka ta fallasa jahilcinsu ga kundin tsarin mulkin Najeriya.
Gwannatin jihar Katsina ta yi alhinin kisan da 'yan bindiga suka yi wa wani kwamandan sojoji a jihar. Ta bayyana cewa kisan da aka yi masa babban rashi ne ga jihar.
Wasu mahara sun yi kwantan ɓauna, sun halaka babban kwamandan rundunar dojoji a yankin ƙaramar hukumar Kanƙara a jihar Katsina ranar Alhamis da ta wuce.
Wasu 'yan bindiga sun yi ajalin wani mutum tare shugaban jam'iyyar APC a yankin Mai Dabino da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Katsina
Samu kari