Katsina
Rundunar soji ta ce sojoji ba sa buƙatar ƙwayoyi don yaki da 'yan bindiga, ta ce horo da jajircewa ne matakin nasara. NDLEA ta yi gargadi kan shan miyagun kwayoyi.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka hana shi karɓar mulki kafin rasuwar marigayi Umaru Musa Yar'Adua a Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi martani kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun kwace iko a karamar hukumar Kankara. Ta ce sam ba gaskiya ba ne.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ayyana ranar huti domin murnar shigowar sabuwar shekarar musulunci ta 1447 bayan Hijira. Ya bukaci a yi addu'o'i.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi magana kan jita-jitar da ke cewa yana da burin zama mataimakin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatarda cewa yan bindiga karkashin jagorancin dan ta'adda, Babaro sun kwace ikon ƙaramar hukumar Kankara a Katsina.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar yin raga-raga da 'yan bindiga bayan sun kai wani hari. Sun ceto wasu manoma da aka sace.
Yayin da aka yi sulhu a wasu kananan hukumomi, ƴan bindiga sun kai zafafan hare-hare kan manoma da jama'a a kauyukan ƙaramar hukumar Ƙanƙara a Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa jami'an tsaro sun samu nasarar rage mugun iri na 'yan bindiga. An kashe 'yan bindigan tare da kwato shanun da suka sace.
Katsina
Samu kari