Kasashen Duniya
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aniyarta na kakaba yaren China a tsangayoyin jami'o'in kasar da inganta mu'amala tsakanin kasashen guda biyu ta fannoni da dama.
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC ta ce dole a dauki matakin bai daya don kare Alkur'ani da dakile faruwar hakan, sun yi kira da kafa dokokin kasa akan hakan.
Ba rade-radi bane, tabbas akwai wasu birane dake karkashin kasa a duniya. Wasu daga cikin biranen nan sun kasance karni aru-aru kuma har a halin yanzu ana al.
Limaman majami'u a Arewacin Najeriya sun nuna bacin ransu game da kona Alkur'ani mai girma a kasar Sweden, sun bukaci gwamnati da ta dauki mataki akan hakan.
Bankin Duniya a ranar Litinin ta amince da ba wa Najeriya karin bashin kudade har $500m, wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya karba tun bayan rantsar da shi.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana yadda ya tsallake rijiya ta baya yayin da ya ce yana daga cikin wadanda aka gayyata don yawon bude ido a jirgin ruwan da ya nutse.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
Rundunar 'yan sanda sun bazama neman matashi mai suna Ankush Dutta bayan shafe shekaru biyu a dakin otal bai biya ko sisi ba, an kiyasta bashin ya kai N57m.
Kasashen Duniya
Samu kari